1. main content
  2. main navigation
  3. extra content
  4. head navigation
  5. search
  6. Choose form 30 Languages


 

Siyasa | 18.11.2008

Cem Özdemir sabon shugaban jam´iyar The Greens

Sabon shugaban jam´iyar The Greens a Jamus, Cem Özdemir

A babban taronta na wannan shekara da ta yi a tsawon ƙarshen mako jam´iyar adawa ta The Greens a nan Jamus a karon farko ta zaɓi wani mai asali da ƙasar Turkiya a matsayin sabon shugabanta. »

 

Labarai

Sauyin manufofin noma na kungiyar EU

Ƙungiyar Taraiyar Turai ta cimma yarjejeniya kan sauyin manufofin harkokin noma wanda aka yi takaddama akan sa. Bayan  kwashe tsawon lokaci ana muhawara ... »

More news

Afrika A Jaridun Jamus | 15.11.2008

Afirka a Jaridun Jamus

Merkel da shugaban Rwanda Paul Kagame lokacin da dangantaka ke da kyau

Rikicin Kongo da tsamin dangantaka tsakanin Rwanda da Jamus suka fi ɗaukar hankalin jaridun. »

 

Duniyar dan Adam | 13.11.2008

Mutum da Duniyar sa.

Allura rigakafin ƙananan yara kan cutar Polio

Yaƙi da cutar Polio a Nijeriya da Niger.  »

 

Zamantakewa | 21.11.2008

Shirye-shiryen zuwa aikin Hajji daga Jamus

Dubun dubatan Musulmai a masallacin Kabah dake Makkah

Aikin Hajji na ɗaya daga cikin shika-shikan addinin Musulunci. A ƙarshen watan Nuwamba maniyata daga Jamus za su fara tafiya Makka. »

 

Amsoshin takardunku | 10.11.2008

Tarihin hotel ɗin Ranch da ke Kampal

Tafkin Victoria na Uganda inda hatel ɗin 'Ranch' yake

Taƙaitaccen tarihin hotel ɗin Ranch dake Kampala a ƙasar Uganda »

 


 
Picture of the Day
ImageOfTheDay

DW-TV EUROPE live

Journal (deutsch) - Mit Tagesthema