Yan tawayen kungiyar FDLR suna ci gaba da tsorata mazauna kauyuka a dazuzzukan gabashin Kongo
A misalin shekaru saba'in da suka gabata ne wasu gaggan jami'an Nazin-Hitler su 15 suka hallara a wani yankin da ake kira Wannsee domin tsayar da shawara akan abin da suka kira wai matakin warware matsalar Yahudawa
A misalin shekaru biyu da suka wuce ne girgizar ƙasa ta rutsa da ƙasar Haiti kuma ba da wata-wata ba aka gabatar mata da matakan taimako. To ko wannan taimakon ya amfanar da al'umar ƙasar mai fama da talauci?
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
wird hier nicht angezeigt